BBC navigation

Ci rani na janyo cire yara a makaranta

An sabunta: 10 ga Fabrairu, 2012 - An wallafa a 07:56 GMT
Shugaban jamhuriyar Nijar, Muhamadou Issoufou

Shugaban jamhuriyar Nijar, Muhamadou Issoufou

A Jamhuriyar Nijar iyaye mata dake zaune a yankunan karkara na ci gaba da kwarara zuwa birane domin ci rani.

Wannan lamari na tilastawa kananan yaran da iyayen kan tafi da su barin zuwa makaranta abinda kuma ke shafar makomar yaran.

Matsalar karancin abinci a kasar na taimakawa wajen kaurar da magidanta da ma iyaye matan ke yi da 'ya'yansu zuwa birane.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.