Majalisar dokokin Nijar ta kafa kwamitoci

nijer Hakkin mallakar hoto
Image caption Shugaban Nijar, Mahammadou Issoufou

arMajalisar dokokin Nijar ta kafa wasu kwamitoci ukku na musamman, wadanda za su kula da maganar cire wa wasu 'yan majalisa su tara rigunansu na kariya, ta yadda za su iya bayyana a gaban kotu, dangane da zargin da gwamnati ke musu na aikata almundahna.

An ba kowane kwamiti wa'adin sati guda na ya mika rahotonsa.

Sai dai 'yan majalisar na bangaren adawa na ARN, sun ce akwai son rai a cikin lamarin.

Karin bayani