Najeriya na kokari kan zaman lafiya a Sudan

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Sudan

Gwamnatin Najeriya tace tana aiki tukuru don tabbatar da zaman lafiya a yankunan da ake rikici tsakanin kasashen Sudan da Sudan ta Kudu.

Nigeria dai ta taka mahimmiyar rawa wurin samar da zaman lafiya a yankin Darfur, da wasu kasashen Afrika da suka yi fama da rikici.

Tun bayan da Sudan ta Kudun ta samu 'yancin kai ne ake samun takun- saka tsakaninta da Sudan.

Karin bayani