Ana gab da kammala zaben majalisa a Faransa

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Francois Hollande

Ana gab da kammala zaben yan majalisu a kasar Faransa.

Masu kada kuri'a miliyan arba'in ne suka yi rigista don yin zaben.

Wannan ne dai zaga ye na farko na zaben inda za ayi na biyu ranar Lahadi mai zuwa.

Wannan zaben dai na da mahimamnci ga Shugaba Farncois Hollande ta yarda zai rika samun aiwatar da aiyukan da ya sa a gaba musamman wadanda suka sha bambama da Jamiyyar dake adawa da shi.

Haka kuma Jamiyyar tsohon shugaban kasar Nicolas Sercozy za tayi iya yinta don samun yan majalisun da dama.

Karin bayani