BBC navigation

Kashe dakarun NATO a Afghanistan ya karu

An sabunta: 21 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 08:47 GMT
Shugaba Obama

Shugaba Obama

Shugaba Obama na Amurka ya ce ya damu matuka game da yadda mambobin dakarun tsaron Afghanistan ke cigaba da kashe sojojin NATO a 'yan kwanakin

Shugaba Obama na magana ne bayan da babban jami'in rundunar sojin Amurka ya gudanar da wata tattaunawa ta rana daya a Afganistan a wani yunkuri na tsaida karuwar yawan hare hare da 'yan Afganistan suke kaiwa sojojin NATO.

Janar Martin Dempsey ya gana da komandojin sojojin NATO da kuma manyan jami'an tsaron Afganistan domin tattauna hanyoyin dakile kashe- kashen da ke gudana .

Ga abinda Shugaba Obama na Amurka yake cewa

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.