BBC navigation

An kai hare hare kan cibiyoyin sadarwa a arewacin Najeriya

An sabunta: 6 ga Satumba, 2012 - An wallafa a 16:05 GMT
Wayoyin salula

Wayoyin salula

Rahotanni daga wasu jihohin arewacin Nigeria na cewa an kai hare-hare cikin daren jiya kan wasu gine ginen gwamnati da kuma wasu turakun sadarwa na wasu kamfanonin wayoyin tafi da gidanka.

Jihohin da lamarin ya shafa dai sun hada da Yobe, da Kano, da Bauchi, da kuma Gombe.

Hukumomin tsaro sun tabbatar da faruwar lamarin, inda wasu suka ce suna zargin kungiyar jama'atu Ahlisunnan Lidda'awati Wal jihad da aka fi sani da Boko Haram, da kai hare haren.

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.