BBC navigation

An kama bature da laifin safarar makamai zuwa Najeriya

An sabunta: 26 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 16:35 GMT
Gary Hyde

Dan Birtaniya mai safara makamai zuwa Najeriya, Gary Hyde

Dan yankin York, Gary Hyde mai shekaru 43 , dan garin Newton ne da ke kusa da York zai gurfana a gaban kotun Southwark Crow ranar 23 Nuwamba.

A na tuhumar shi da safarar makaimai daga Sin zuwa Najeriya ba bisa kaida ba.

A cikin shekarar 2007 ya yi safarar bindigogi samfarin AK-47 guda dubu arbadin, da wasu dogin bindigogi dubu talatin da kuma bindiga samfarin pistol guda dubu goma.

Daga shekarar 2006 zuwa 2007 bindigogi miliyon talatin da biyu ne ya yi safarar daga Sin.

Shi dai wannan mutun ya shahara game da safarar makamai ba bisa kaida ba, kamar yadda wanni jami'in kula da haraji mai sunan Peter Millroy ya sanar.
York man Gary Hyde mai shekaru 43 , dan garin Newton ne da ke kusa da York zai gurfana a gaban kutun Southwark Crow ranar 23 Nuwamba.

A na tuhumar shi da safarar makaimai daga Sin zuwa Najeriya ba bisa kaida ba.

A cikin shekarar 2007 ya yi safarar bindigogi samfarin AK-47 guda dubu arbadin, da wasu dogin bindigogi dubu talatin da kuma bindiga samfarin pistol guda dubu goma.

Daga shekarar 2006 zuwa 2007 bindigogi miliyon talatin da biyu ne ya yi safarar daga Sin.

Shi dai wannan mutun ya shahara game da safarar makamai ba bisa kaida ba, kamar yadda wanni jami'in kula da haraji mai sunan Peter Millroy ya sanar.

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.