BBC navigation

Rashin tsaro ya addabi nahiyar Afirka, inji AU

An sabunta: 16 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 15:14 GMT
Nkosazana Dlamini Zuma

Shugabar Hukumar Gudanarwar Tarayyar Afirka, Nkosazana Dlamini Zuma

Kwamitin sulhu na kungiyar hadin kan Afrika na duba hanyoyin da za su bi wurin shawo kan matsalar tsaro da kuma fadace-fadace da suke addabar wasu kasashen nahiyar.

A dalilin hakane suke halartan wani taro a karo na biyu a birnin Yaounde karkashin jagrancin ministan harkokin waje na Kamaru Pierre Moukoko Mbonjo.

Nahiyar Afrika ta yi kaurin suna wurin kasancewa yankin da rashin zaman lafiya yake addabarshi.

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.