BBC navigation

Gwamnatin Iraqi ta sha kasa

An sabunta: 2 ga Disamba, 2012 - An wallafa a 00:20 GMT

hari a syria

An sake samun gagarumar zanga-zanga a kasar Jordan, bayan da gwamnatin kasar ta yanke shawarar janye tallafin albarkatun man petur, wanda hakan ya haddasa tashin gwauron zabin man petur din da dangoginsa. Akwai ma bayanan da suke nuna cewa Sarki Abdallah na kasar ta Jordan ka iya fuskantar babban kalubale, bayanda ake ci gaba da samun nuna damuwa game da harkokin da suka sahfi tattalin arziki da kuma neman yancin walwala suka mamaye kasshen larabawa.

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.