BBC navigation

An ci gaba da kidaya kuri'u a Kuwait

An sabunta: 2 ga Disamba, 2012 - An wallafa a 06:23 GMT

Zabe a Kuwait

A kasar Kuwait ana cigaba da kidayar kuri'u a zabukan da aka fi fitowa karara aka nuna adawa cikinsa a 'yan shekarun nan.

Alamun farko na sakamakon zaben sun nuna 'yan takara na tsiraru 'yan shi'a sune kan gaba sakamakon kiran da mafi rinjaye 'yan adawa 'yan Sunni suka yi na neman a kaurace wa zaben.

Masu kada kuri'ar suna zaben sabuwar majalisar dokoki ne bayan Sarkin Kuwait ya rusa wadda aka zaba a cikin watan Fabrairu.

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.