Wanene Hugo Chavez?

Muhimman bayanai kan rayuwar Shugaba Hugo Chavez na kasar Venezuela wanda Allah ya yiwa rasuwa ranar Talata bayan fama da cutar Daji yana mai shekaru 58 a duniya.

Hugo Chavez ya rasu

Mataimakin shugaban kasar Venezuela ya bayyana rasuwar shugaban kasar Hugo Chavez bayan ya yi fama da wata doguwar rashin lafiya. Karin bayani:

Zaman makoki

An bayyana zaman makoki na kwanaki bakwai a kasar Venezuela domin girmama Hugo Chavez, wanda ya mutu a matsayin shugaban kasar yana da shekaru 58. Karin bayani

Rayuwarsa ta siyasa

Hugo Chavez mutum ne mai iya magana kuma shugaba ne mai yawan janyo cece-kuce a yankin Latin Amurka. Tauraruwar tsohon sojan ta fara haske ne a lokacin da ya jagoranci juyin mulki a shekarar 1992. Karin bayani:

Shin wanene Hugo Chavez?

Hugo Chavez shi ne jagoran juyin-juya halin kasar Venezuela, muna dauke da tarihin rayuwarsa a wannan bidiyon.

Karin bayani