'Yan sandan Kenya sun afkawa sojin sa kai 'yan kabilar Pokot

'Yan sandan kasar Kenya
Image caption 'Yan sandan kasar Kenya

'Yan sandan Kenya suna gudanar da wani farmaki akan wasu sojan sa kai da suka aukawa wani kauye a yankin arewa maso yammacin kasar.

'Yan sandan sun kuma ce, sun fuskanci mummunar turjiya daga sojan sa kan dake dauke da makamai, wadanda kuma 'yan kabilar Pokot ne.

A dare na biyu a yankin an saka dokar hana fita.

Kauyen da lamarin ya faru yana yanki ne inda kabilun Turkana da Pokot suke yawan yin arangama akan mallakar sha

Karin bayani