Ukraine: Bulatov na asibiti a Lithuania

Hakkin mallakar hoto AFP

Gwamnatin Ukraine ta bar Dmytro Bulatov, dan adawan da ya ce an sace shi kana aka gana masa azaba zuwa asibiti a kasar waje.

An ruwaito cewa wani jirgi ya tashi dashi zuwa Latvia amma kuma a Lithuania za a yi masa magani

Gidajen Telbijin sun nuno shi cikin jini a makon jiya.

Gwamnatin kasar ta tsare shi bayan ta zarge shi da shirya wani boren jama'a.

Karin bayani