Matsalar shaye-shayen yara a Nijar

Kakakin majalisar Nijar, Hamma Amadou Hakkin mallakar hoto AFP Getty

A Jamhuriyar Nijar, kananan yara da dama ne ke guju daga gidajensu zuwa wasu wurare suna shaye- shayen ababen maye.

Yaran kan kare ne a sansanonin 'yan zauna gari banza, suna zukar sholisho da shan kwayoyi da sauran kayan maye.

Lamarin da wasu ke alakanta wa da tabarbarewar tarbiyya, kuma abin da ke ciwa al'umar kasar tuwo a kwarya.

Sai dai wata kungiya a Maradi tace tana samun nasara a yakin da tace tana yi da wannan matsala.