Ra'ayi Riga: Yadda al'amuran tsaro ke dagulewa a Nijeriya

18 Aprilu 2014 An sabunta 21:00 GMT

A Nijeriya hukumomin sun yi ta ikirarin samun nasara a kokarin kawo karshen rikicin Boko Haram, sai dai al'amura suna dagulewa.