Akwai matsin lamba domin a ceto matan da aka sace a Chibok
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ceto 'yan matan da aka sace a Chibok

A Najeriya ana ci gaba da gangamin kiran a ceto 'yan matan nan da aka sace a garin Chibok. To anya kuwa wannan mataki zai yi wani tasiri? Kuma ta yaya za a bullowa lamarin?