'Sace 'yan matan Chibok abun kunya ne'

Makarantar Chibok Hakkin mallakar hoto AFP

Babban limamnin cocin Roman Katolika na Abuja, Cardinal John Onaiyekan, yace sace daliban da aka yi a Chibok, wani babban abun kunya ne ga Najeriya baki daya.

Ya shaidawa BBC cewa inda shi wani babban jami'ain gwmanati ne da bai san inda zai sa kansa don kunya.

Cardinal Onaiyekan, yace yana tsoron abun zai faru da su, kuma rohotannin da da ke cewa 'yan bindigar na kaisu daga wannan wuri zuwa wancan na tada masa hankali shi matuka.

Karin bayani