Shugaban Hukumar Zaben Najeria. Farfesa Attahiru Jega
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Zabukan fidda-gwani a Najeria

Hakkin mallakar hoto b

Yayin da zaben badi a Najeriya ke kara kawo jiki, wasu 'yan siyasa da dama a kasar na korafin cewa jami'iyyunsu ba sa kwatanta adalci a zabukan fidda-gwani. Suna masu cewa lamarin ya nuna yadda ake fama da rashin demokradiyyar cikin gida a jam'iyyun. Wannan matsalar ce za mu duba a filin Ra'ayi Riga na wannan makon. Yaya batun yake a jamiyyarku ko yankinku?