Muhimman abubuwan da suka faru a 2014

1. Sace ‘yan matan Chibok da ‘yan Boko Haram suka yi a Nigeria

2. Cutar Ebola ta hallaka mutane fiye da 7,000 a Yammacin Afrika

3. Equatorial Guinea za ta dauki bakuncin gasar cin kofin Afrika a 2015

4. ICC ta janye tuhuma a kan shugaba Uhuru Kenyatta

5. Kashe golan Afrika ta Kudu, Senzo Meyiwa

6. ‘Yar Kenya Lupita Nyongo ta samu kyautar Oscar a fanin fim

7. Shugabar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya Samba Panza za ta yaki masu tada kayar baya

8. An saki ‘yar Sudan wacce ta yi ridda Mariam Ibrahim

9. Shekaru 20 da kisan kiyashi a Rwanda

10. Cocin TB Joshua ya ruge je a Lagos da ke Nigeria

11. Boren da ya habarar da Shugaba Compaore a Burkina Faso

12. Shugaba Mugabe ya yi bukin cikarsa shekaru 90 da haihuwa

13. An yanke wa Pistorius daurin shekaru biyar a kurkuku

14. Shugaban Zambia Micheal Sata ya rasu a kan mulki

15. Shugaba Zuma ya bada izinin gyara gidansa a Nkandala

16. Gwamnatin Sudan ta Kudu ta kulla yarjejeniya da ‘yan tawaye

17. An haramta shigo da ganyen Khat zuwa Birtaniya

18. Amurka ta tabbatar da kashe shugaban Al Shabab Ahmed Godane

19. Dan Kenya Dennis Kimetto ya kafa tarifi a tseren Berlin