'Yan siyasa mun gaji da cece-kuce - Nijer

Al'ummar Nijer Hakkin mallakar hoto
Image caption Al'ummar Nijer

A jamhuriyar Nijar, wasu masu sharhi kan al'amurra na ci gaba da bayyana damuwa dangane da yadda 'yan siyasar kasar suka maida hankali ga cece-kuce sabanin aikin da al'ummar kasar ke bukata.

Kusan kowace rana dai akan samu wasu bangarori na 'yan siyasa da ke zargin juna da aikata wasu laifuffuka.

Masana harkokin siyasa na kasar sun ce abinda ke haddasa wannan matsala rashin kafa gwamnatin hadin-gwiwa ne yadda yakamata.

Karin bayani