Ya Kamu: Duniya juyi-juyi kashi na 4

Shan hodar ibilis da Buba ke yi na kara muni. Ya sayar da motarsa kuma mahaifinsa ya kore shi daga gidansu. Amma har yanzu ya na da kudin shan kwaya.

Ga ci gaban labarinsa game da jarrabar shan miyagun kwayoyi.

Kashi na hudu