Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An dakatar da dan sanda a Amurka

An dakatar da wani dan -sanda farar fata daga aiki a birnin Texas na Amurka, bayan an saka wani bidiyo a shafin intanet da ke nuna irin yadda ya yi wa wasu matasa, wadanda akasarinsu bakaken fata ne.

An ga dan sandan ya na nunawa wasu yara biyu bindigarsa.