Google ya kirkiro kamfani a cikinsa

komfuta Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Kamfanin Google ya shahara a wajen samar da hanyar bincike ta yanar gizo

Sabon kamfanin Google haruffa zai kula da kasuwaci da zuba jari.

A karkashin babban kamfanin Google, manhajojin kamfanin na bincike a yanar gizo da dandalin yada hotunan bidiyo You Tube da kuma fasahar Android za su samu kyayyawar kula ta hanyar kasuwanci.

Wasu sabbin manhajojin kasuwanci da zuba jari kamar duk za su shi go karkashi sabon kamfanin.

Larry Page wanda ya kirkiro Goolge harrufa ya ce wannan sabon kamafin a cikin kamafani zai taimake wajen samar da tsari mafi sauki wajen gudanar kasuwanci ta hanyar mayar tattara hankali waje daya