Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shirin Akon na samar da lantarki a Afrika

To watakila kun san shi saboda wake-wakensa. To amma kuma mawakin na Senegal, Akon, yana da wani sabon shirin da ya ke son aiwatarwa. Yana fatan samar da wutar lantarki ga mutane miliyan dari shidda a dukan fadin nahiyar Afirka. Ya zanta da abokin aikina, Peter Okwoche, a kan burin nasa da ya rada wa sunan: 'Haskaka Afirka'