Nigeria: Su wanene karin ministoci 16 ?

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Shugaba Buhari ya ce duk wanda aka samu da laifi zai cire shi.

Shugaban Majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, ya bayyana karin sunayen minsitocin da shugaba Muhammadu Buhari ya aika wa majalisar ranar Litinin.

Daga cikin wadanda aka bayyana sunayen su har da:

 • Hajiya Khadijah Abba Ibrahim
 • Prof Claudis Moleye Daramola,
 • Prof Anthony Anwuka
 • Brigadier Gen M M Dan Ali
 • James Ocholi
 • Okechukwu Enyinna Enelamah
 • Zainab Ahmed Shamsuna
 • Mohammed Bello
 • Aisha Abubakar
 • Adamu Adamu
 • Isaac Adewole
 • Abubakar Bwari Bawa
 • Heineken Lokpobiri
 • Jeffery Onyema
 • Pastor Usani Usani Ugura
 • Mustapha Baba Shehuri