'yan Kungiyar Boko Haram
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Boko Haram sun kai hari a kauyukan Chadi

Hukumomi a Chadi sun ce wasu wadanda ake zargi 'yan Boko Haram ne sun kai hari wasu kauyuka biyu a yankin tafkin Chadin a ranar lahadin nan. Wakilin mu a Kamaru Mohammed Babalala ya yi wa Abdullahi Tanko Bala karin bayani game da sanarwar da gwamnatin Chadi ta bayar akan harin.