Wasu 'yan gudun hijira da ke kokarin shiga Girka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Girka:'Yan gudun hijira 11 sun nutse a ruwa

Sojoji masu tsaron gabar ruwa a kasar Girka sun ce 'yan gudun hijira goma sha daya da suka hada da kananan yara shida sun nutse a ruwa yayin da suke kokarin tsallakawa zuwa cikin Girka daga Turkiya. Abdullahi Tanko Bala na dauke da karin bayani