Jami'an 'yan sandan Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria: Kura ta lafa a jihar Taraba

Rahotanni daga Najeriya sun ce kura ta lafa a garin Wukari a Jihar Taraba da ke arewa maso gabashin kasar bayan tashin hankalin da ya auku a daren ranar Asabar wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane goma sha uku da jikkata wasu mutanen kimanin arba'in. Wakilinmu Ishaq Khalid na dauke da karin bayani: