Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An tsaurara matakan tsaro a Mali

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Yawancin wadanda aka yi garkuwa da su, 'yan kasar waje ne.

Hukumomin kasar Mali na farautar wani dan bindiga da ake zargi da hannu a garkuwar da aka yi da mutane a babban otal din Radisson Blue da ke babban birnin kasar Bamako. Wanda ya yi sanadiyar rasa rayukan mutane 19, yawancin su 'yan kasar waje. Ga rahoton da Badriyya Tijjani Kalarawi ta hada mana.