Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zabe ya kankama a Burkina Faso

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Shugaba Compaore ya shafe shekaru 27 ya na mulkin kasar.

Al'umar kasar Burkina Faso na kada kuria dan zaben sabon shugaban kasa cikin shekaru masu yawa, shekara guda bayan hambarar da gwamnatin shugaban kasar Blaise Compaore a wani juyin juya hali da kasar ta fuskanta na kin jinin gwamnatin sa.