Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Al'amura na ci gaba da tabarbarewa a Zaria

Hakkin mallakar hoto non
Image caption Sojoji sun zargi 'yan Shia'a da kai musu hari, ya yin da 'yan Shi'ar suka musanta hakan.

Alamurra na ci gaba da tabarbarewa a Zaria da ke jahar Kaduna, tun jiya da aka sami tashin hankali tsakanin Sojoji da kuma yan kungiyar Islamic Movement mabiya mazhabar Shi'a.

Ga rahoton Badriyya Tijjani Kalarawi.