Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Taliban sun kashe Sojoji 85

Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Mayakan Taliban sun da de su na addabatar kasar Afghanistan.

Mataimakin gwamnan jihar Helmand da ke kudancin yankin Afghanistan, yace akalla Sojoji 90 ne suka rasa rayukansu ya yin wata taho mu gama da suka yi da mayakan Taliban cikin kwanaki biyu.

Ga rahoton Badriyya Tijjani Kalarawi.