Masallatan Faransa na son a fahimci juna

Daruruwan masallatai a Faransa sun bude kofofinsu ga masu ziyara, a wani kokari da suke na karfafa fahimtar juna da kuma kawar da irin tunanin da ake da shi a kan Musulunci da Musulmai.

Ga rahoton da Halima Umar Saleh ta hada mana.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti