CENI za ta sanar da sakamakon Niger

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption An kammala tattara sakamakon zaben Nijar

A Jamhuriyar Niger, har yanzu ana ci gaba da dakon jin sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar ranar Lahadin da ta wuce.

Sai dai wakilinmu a Yamai Baro Arzika ya shaida mana cewa an kammala tattara sakamakon zaben, kuma nan gaba kadan za a bayyana shi.

Ci gaba da jiran sakamakon zaben dai ya sa wasu 'yan kasar nuna damuwa kan ko me ke janyo wannan jinkiri.

Ga dai karin bayanin da Baro Arzikan ya yiwa Yusuf Tijjani kan halin da ake ci ki;

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti