PNDS tarayya ta mayarwa 'yan adawa martani

Hakkin mallakar hoto
Image caption 'Yan adawa a Nijar sun yi zargin magudi a zabe

A jamhuriyar Nijar, honourable Bukary Sani Malam Shu'aibu wanda aka fi sani da suna Zilli, dan majalisan jam'iyar PNDS tarayya daga jahar Damagaram ya mayar wa 'yan adawa martani dangane da zargin da suke yi na cewa jam'iyar ta su ta tafka magudi a jahar.

Ga dai karin bayanin da ya yi wa wakilinmu Baro Arzika a Yamai.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti