An samar da dokar Fansho a jihar Kaduna

Hakkin mallakar hoto kaduna govt
Image caption An kafa dokar fansho a jihar Kaduna

A yayin da a Najeriya gwamnati ke kokarin ganin ta magance matsalar cin hanci da karbar rashawa, gwamnatin jahar Kaduna ta samar da wata doka wacce ta tsara biyan kudaden haraji da kuma dokar tattara kudin fansho na ma'aikata domin kawo karshen almundahanar da ake zargin ana yi da kudaden fanshon ma'aikata a baya.

To ko yaya ma'aikata ke ganin wadannan dokoki musamman dokar Fansho?

Comrade Adamu Ango, shi ne shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen jihar Kaduna ya kuma yi karin bayani.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti