Wakokin Hausa sun karbu a Amurka - Nazir

Hakkin mallakar hoto twitter
Image caption Nazir Ahmad tare da Nafisa Abdullahi

Shahararren mawakin zamani na Hip-hop na Hausa, Nazir Ahmad Hausawa ya ce wakokin na kara samun karbuwa, a kasashen yammacin duniya, musamman Amurka.

Nazir Ahmad Hausawa, wanda ake yiwa lakabi da Ziriums, mawakin Hausa hip-hop ne da ya kwashe shekaru kusan biyar a Amurka.

To ko mene ya sanya wakokin na Hausa Hip-hop kara karbuwa?

Muhammad Kabir Muhammad ya tambaye shi, ga kuma yadda hirar tasu ta kasance:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti