Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dabarun boye dukiya a tsibirin Panama

Yaya al'muran boye kudi a sirrance don gujewa biyan haraji a tsibirin Panama ke aiki?

Sakamakon abin da ya faru na bayyanar wasu takardun sirri na yadda manyan masu fada aji a duniya ke boye kudadensu a Panama saboda gujewa biyan haraji, ga bayanin da Phil ya yi mana na dabarun da yake bi domin boye kudinsa.