Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda mata ke fayyace sauyin da suka samu

Wajen gyaran gashi dandali ne na tattaunawa kan sanin kai da kuma nuna kamannin mata a duniya.

A kwaryar birnin Johannesburg, wata 'yar kasar Zimbabwe Sharon ta bude shagon gyaran gashinta inda ta mayar da kwantenar kaya shago. Wata abokiyar cinikinta Zanele tana wanta harkar aksuwanci a cikin kwantenar daga daya kofar.

"'Yan kasar Afrika Ta Kudu suna korafi cewa mu 'yan Zimbabwe muna yi aiki kan kudi kalilan kuma mun mamaye ayyukan da suke yi."