Dogon zangon jirgi mai amfani da zafin rana

Hakkin mallakar hoto AFP

Tawagar kwararru matukan jirgin sama mai aiki da zafin rana da ake kira Solar Impulse ta isa arewacin tekun Pacific a bara a tsakiyar lokacin hunturu.

Matukin jirgin Andre Borschberg na tunanan ganin ya taso daga Japan zuwa Hawai.

Wanan kuma shi ne nisa mafi babbar tazara da jirgi ya tabba yi a cikin tarihin tukin jirgin sama a duniya.

Duk da nian irin tafiyar da jirage masu daukar passanja ke yi, kilomita 8,000 din da jirgin mai amfani da zafin rana zai tana cike da rashin tabbas.