Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hezbolla na zargin Isra'ila

Image caption Hezbollah ta zargi Isra'ila da hannu a kisan Badreddine.

Kungiyar Hezbolla a Labanun ta fitar da sanarwa cewa hare-hare ta sama da mayakan IS suka kai a Syria ne ya yi sanadin rasuwar daya daga cikin kwamandan ta.

Mustafa Amine Badreddine ya rasu ne a kusa da filin jirgin saman birnin Damascus, wanda kungiyar ta dora alhakin hakan ga Israe'la.

Ga rahoton Badriyya Tijjani Kalarawi