Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hayaki ya tashi kafin Egyptair ya fado

Hakkin mallakar hoto
Image caption Babu wanda aka samu da rai, a cikin Fasinjoji da ma'aikatan jirgin.

Kwararru da ke binciken tarkacen jirgin Egypt Air da ya fadi a tekun Bahar Rum, sun ce kafin faduwarsa wani hayaki ya tashi a cikinsa.

Tun da fari daman masu bincike na hukumar tashi da saukar jiragen sama sun ce fitilar bandaki da kuma wata na'ura da ke nuna hayaki ya tashi a cikin jirgi duka sun dauke.

Ga rahoton da Badriyya Tijjani Kalarawi ta hada mana.