Nazari kan tattalin arziki a mulkin Buhari

To wani fanni kuma mai matukar muhimmanci da masana ke tsokaci a kai shi ne na tattalin arzikin Najeriyar a cikin shekara guda na mulkin shugaba Buhari.

Yusuf Tijjani ya tattauna da Dokta Nazifi Darma, wani masanin tattalin arziki da ke Jami'ar Abuja, dangane da wannan batu na halin da tattalin arzikin Najeriyar ke ciki:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti