Waiwaye kan alkawuran da Buhari ya dauka?

A ranar Lahadi 29 ga watan Mayu ne ake cika shekara guda cur da rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin shugaban Najeriya.

Shugaba Buhari ya hau karagar mulki ne karkashin inuwar jam'iyyar APC, jam'iyyar da ta yi wa 'yan Najeriyar alkawarin kawo canji kan yadda ake tafiyar da al'amuran kasar.

Haruna Shehu Tangaza ya duba mana inda aka kwana dangane da cika alkawuran da Muhammadu Buhari ya yi wa 'yan Nigeria cikin shekara guda:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti