"Za mu far ma tsagerun Naija Delta"

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirye-shirye domin cigaban yankin Niger-Delta

Gwamnatin Najeriya ta yi kira ga tsagerun yankin Naija Delta su daina fasa bututan mai ko ta murkushe su.

Kakakin shugaban Najeriya, Mallam Garba Shehu, ya shaida wa BBC cewa yawan fasa bututan man fetru da masu ta-da kayar-baya a yankin Niger Delta ke yi ya kai su wuya, don haka a shirye suke su dauki kwakkwaran mataki a kansu.

Ku saurari hirarsa da Ibrahim Isa:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti