Ra'ayi: Hare hare kan bututan mai a Nigeria

A 'yan makonnin nan, ana ta kara samun hare hare a kan bututan mai, da wasu na'urorin kamfanonin hakkar mai a Najeriya, hare haren da wadanda ke kiran kansu Niger Delta Avengers ke kai wa. Wane irin nakasu ne hakan ke janyo wa Najeriyar ta fannin tsaro da tattalin arziki, menene kamarin wannan matsala, ta yaya kuma za a magance ta? Wasu kenan daga cikin batutuwan da muka tattauna a filinmu na Ra'ayi Riga.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti