Muhammad Ali ya rasu ya bar 'ya 'ya tara

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Muhammad Ali tare da matarsa, Yolanda Williams

Muhammad Ali ya musulunta bayan ya zama shahararren dan dambe ajin masu nauyi, a 1964.

Ya auri mata guda hudu a rayuwarsa:

 • Sonji Roi
 • Khalilah Camacho
 • Veronica Porsche
 • Yolanda Williams
Hakkin mallakar hoto AFP Getty Images
Image caption Muhammad Ali tare da 'yarsa, Laila Ali

Sannan kuma yana 'ya 'ya guda tara:

 • Laila Ali
 • Rasheeda Ali
 • Hana Ali
 • Asad Amin
 • Maryum Ali
 • Jamilla Ali
 • Khaliya Ali
 • Muhammad Ali Jr.
 • Miya Ali