Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ranar juma'a za a yi jana'izar Ali

Image caption Ya rasu a ranar juma'a 3-06-2016

Kamar yadda Iyalansa suka sanar za a gabatar da jana'izar Muhammad Ali a ranar juma'a mai zuwa a garin su na LeuiVille a Kentuckyn Amurka, ana kuma sa ran tsohon shugaban kasar Bill Clinton zai gabatar da jawabi a wurin.