Nigeria: Yadda za a magance matsalar likitocin bogi

Kungiyar likitoci ta Najeriya ta ce tana daukar matakai domin shawo kan matsalar likitocin bogi bayan an kama wani likitan bogi a Abuja.

Dr Yusuf Tanko Sununu shi ne babban sakatare na kungiyar likitoci ta kasa a Nigeria.

Isa Sanusi ya tambaye shi yadda suke kallon wannan matsala da kuma irin matakan da ya kamata a dauka wajen magance ta, ga kuma yadda hirar ta su ta kasance:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti