Matsayin nakasassu a siyasar Nigeria

A cigaba da kawo muku jerin rahotanni a kan halin da masu larurar nakasa ke ciki, mun duba irin rawar da nakasassu ke takawa a harkokin siyasa, musamman a Nigeria.

Wasu dai na ganin cewa, 'yan siyasa suna amfani da nakasassu wajen samun kuri'a kadai ba tare da kulawa da halin da nakasassu suke ciki ba.

Wakilinmu a Kaduna, Nurah Muhammed Ringim, ya tattauna da daya daga cikin nakasassu kuma dan siyasa, wato Abdullahi Akilu Jugunu, inda ya soma da tambayarsa irin rawar da su nakasassu suke takawa a fagen siyasa ga yadda hirar ta kasance:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti